Jump to content

Rum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageRum
Roma (it)
Flag of Rome (en) Coat of arms of Rome (en)
Flag of Rome (en) Fassara Coat of arms of Rome (en) Fassara
Image

InkiyaUrbs Aeterna da Caput Mundi
Wuri
Image Map
 41°53′35″N 12°28′58″E / 41.8931°N 12.4828°E / 41.8931; 12.4828
ƘasaItaliya
Yankunan ItaliyaLazio
Metropolitan city of Italy (en) Fassaracittà metropolitana di Roma Capitale (mul) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi2,748,109 (2023)
 Yawan mutane2,134.69 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiItaliyanci
Labarin ƙasa
Yawan fili1,287.36 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTiber (en) Fassara, Aniene (en) Fassara da Tyrrhenian Sea (en) Fassara
Altitude (en) Fassara21 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samarRomulus (mul) Fassara da Remus (mul) Fassara
Ƙirƙira21 ga Afirilu, 814 "BCE" ↔ 21 ga Afirilu, 747 "BCE"
Muhimman sha'ani
410 sack of Rome (en) Fassara (410)
Sack of Rome (en) Fassara (455)
Siege of Rome (en) Fassara (472)
Siege of Rome (en) Fassara (530s)
Sack of Rome (en) Fassara (546)
Sack of Rome (en) Fassara (846)
Sack of Rome, 1527 (en) Fassara (1527)
Siege of Rome (en) Fassara (1849)
Sack of Rome (en) Fassara (390 "BCE")
Siege of Rome (en) Fassara (509 "BCE")
founding of Rome (en) Fassara
Ranakun huta
Patron saint (en) Fassara1 Bitrus da Bulus Manzo
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaRome City Council (en) Fassara
 Shugaban birnin RomaRoberto Gualtieri (en) Fassara (21 Oktoba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo00118–00199
Tsarin lamba ta kiran tarho06
ISTAT ID058091
Italian cadastre code (municipality) (en) FassaraH501
Wasu abun

Yanar gizocomune.roma.it
Facebook: RomaCapitaleOfficialPage Twitter: roma Instagram: roma LinkedIn: romacapitale Youtube: UCCQygqTutREYU9AbTHfHhTw TikTok: roma.capitale Edit the value on Wikidata
Image
Roma.

Roma (ko Rum) : Birni ne da ke a yankin Latium, a kasar Italiya. Shi ne babban Birnin Kasar Italiya, kuma babban birnin yankin Latium. Bisa ga Kidayar jama'a, a shekara ta 2010, jimilar mutane 2,877,215 (miliyan biyu da dubu dari takwas da saba'in da bakwai da dari biyu da sha biyar)

An gina Birnin Roma a karni na bakwai (7) kafin haifuwan Annabi Isa, kasar Roma ta kasance babbar daula ce tun kafin zuwan musulunci Roma ita ce kasa wadda Allah (S.W.A) Ya ambata a cikin Al-kur ani mai girma, Roma ta kasance kasa ce da take cikin italiya.


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.